ID
stringlengths
32
32
text
stringlengths
12
309
label
stringclasses
3 values
ID_0f886d5a_sentiment_ dev_hausa
@user @user ni wllh mlm falalu bansa yau wata dariya zanyi ba saboda haduwar dan kwambo da adnanu sumaila πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Tsaka-tsaki
ID_ade0d0e7_sentiment_ dev_hausa
@user innalillahi wa'innailaihi ilaihi rajiun, allah ubangiji yajikansu da rahama, allah ya kyautata tamu karshe🀲🀲
Kyakkyawa
ID_98b01772_sentiment_ dev_hausa
@user a zauna a gida a wanke hannu, idan an kuma jin yunwa a sake wanke hannu. πŸ˜‚
Korau
ID_c3f32d8a_sentiment_ dev_hausa
@user kuche mai ai bai wuyar gani yana cikin duniyan nan da ranshi πŸ’―% sure. ni ko milyan biyar ta isan.
Tsaka-tsaki
ID_40a2cf93_sentiment_ dev_hausa
a gaskiya wallahi inajin dadin kallon films dinka
Kyakkyawa
ID_3d2a7a17_sentiment_ dev_hausa
@user wannan maganar banza ce aiπŸ€’πŸ€’πŸ€’πŸ‘½πŸ˜πŸ™„
Korau
ID_94e91f18_sentiment_ dev_hausa
@user πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚abun kunya baya karewa
Korau
ID_84f3b4cc_sentiment_ dev_hausa
saudiyya manya allah dai ya gyara lamurran kasarnan amin
Kyakkyawa
ID_f69d99a3_sentiment_ dev_hausa
@user @user mustafa naburiska allah ya bada zaman lpy... wanan kai lockdown tayiwa rana, 🚢🚢🚢🚢🚢 https://t.co/ui87tbjlmf
Kyakkyawa
ID_622f4c67_sentiment_ dev_hausa
a kira mu united nation kawai
Tsaka-tsaki
ID_b8b0c3ff_sentiment_ dev_hausa
@user chaii devil 😈 get real partner in rahma sadau allah kashiryamu
Kyakkyawa
ID_0c7f40bf_sentiment_ dev_hausa
@user dama ba 'yan secondary school kadai ba...πŸ˜…
Tsaka-tsaki
ID_948d4ba3_sentiment_ dev_hausa
ya dai ji tsoro kawai kuma anyi walkiya mun gan shi
Korau
ID_066fa52a_sentiment_ dev_hausa
@user wata sabuwa inji yan cha-cha! toh allah ya hore muna abin sayaπŸ‘
Kyakkyawa
ID_2f62ae29_sentiment_ dev_hausa
@user a duniyan nan baki daya ban da wata kasa kamarπŸ‡³πŸ‡¬πŸ˜ sai godiya najeriya ta cika shekara sittin #nigeriaat60 https://t.co/5sghjgpsuk
Kyakkyawa
ID_d31a7c73_sentiment_ dev_hausa
@user sarkin birnin kano...πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Tsaka-tsaki
ID_43b3420e_sentiment_ dev_hausa
@user dama shi wanan shugaban yayi magana yace idan yaci zabe zai kori baki gaba daya acikin kasar shi πŸ€”πŸ€”πŸ€”
Korau
ID_d82498d4_sentiment_ dev_hausa
qurunqus toh mutum kuma ko shedan ne shi yanzu ai dole ya hakura koh
Tsaka-tsaki
ID_4809bb3c_sentiment_ dev_hausa
anya kuwa hakan ze yiwu
Tsaka-tsaki
ID_d6bd6fb0_sentiment_ dev_hausa
shima buharin da irin tasa boyayyar manufar
Korau
ID_88caaeb7_sentiment_ dev_hausa
@user a hankali dia bayan mun sha hakuri freedom yazo πŸ‘ŒπŸ€­πŸ€­πŸ˜allah kara tsaremu
Kyakkyawa
ID_cb4fc3cb_sentiment_ dev_hausa
maganar banaza ce dama ai tashin farko kare kan wuce motah
Tsaka-tsaki
ID_3cab437a_sentiment_ dev_hausa
@user @user @user @user πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚ wayyo allah cikina. irin wannan rawa haka?
Kyakkyawa
ID_19944c9e_sentiment_ dev_hausa
@user su mene nasu a ciki? allah kayi mana maganin wannan fitina! πŸ™πŸΎ
Kyakkyawa
ID_903649ef_sentiment_ dev_hausa
@user tafiya..... samun damar yin garkuwa da mutane 😭
Korau
ID_27565b8a_sentiment_ dev_hausa
@user tohh majalisar dinkin duniyaπŸ’πŸΌβ€β™‚οΈ
Tsaka-tsaki
ID_ff196cf3_sentiment_ dev_hausa
@user ga aiki sune suyi sun kasa suna abunda bai sha fesubaπŸ™„πŸ™„
Tsaka-tsaki
ID_09a7179f_sentiment_ dev_hausa
@user πŸ˜‚πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€ aikin banza some people will wonder why nake dariya
Korau
ID_e350d1ac_sentiment_ dev_hausa
@user @user gaskiya fa kina πŸ”₯
Tsaka-tsaki
ID_e87294d5_sentiment_ dev_hausa
@user kaima kaji mai kace. indae lfy da nisan kwana ne. yaje. yayi tayi. allah ne. mai bayarwa. amma mulki. kunzo karshe. ku jira. sakamakon ku. da kuka yiwwa talakawa. ku fara shukar abinda kuka girba tun a duniya. mu fara ganin. sakayyarmu. cin amana da kukai mana. kana wani riqe..πŸ˜’ https://t.co/pqsbnhbibm
Korau
ID_2232dfe9_sentiment_ dev_hausa
@user kaΙ—an ma yasoma gani Ι—an danbula uwa πŸ™„πŸ˜„
Korau
ID_79aa265a_sentiment_ dev_hausa
@user yama bayan idan yana hauka 🀣🀣 allah bankin zata mutu bazamu biya bashinnan ba sai dai ayi yakin duniya na 10
Korau
ID_b48c4a04_sentiment_ dev_hausa
@user chaaaiii! gskiya ne naga alama ga eyes dinsa nan suna rawa, shifa fulani bayasan ya mutu shi kadaiπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
Tsaka-tsaki
ID_95cb5199_sentiment_ dev_hausa
makewayi na gwal
Tsaka-tsaki
ID_ae290523_sentiment_ dev_hausa
@user gari zai shakekaπŸ˜‚
Tsaka-tsaki
ID_b1a98cc1_sentiment_ dev_hausa
@user yaje dajin birnin gwari can ze ganshi.🀣 https://t.co/spvay2nawi
Tsaka-tsaki
ID_209baeb5_sentiment_ dev_hausa
@user lol πŸ˜‚ a mariya film season 2 kenan ?
Tsaka-tsaki
ID_e25fcb16_sentiment_ dev_hausa
yaya tabar maka yaro a mota ohoooo ka dauka kafita wayau ko sai kaci gaba da raino kawai
Tsaka-tsaki
ID_468cabb6_sentiment_ dev_hausa
@user barka da sallah my queen 😘😘
Kyakkyawa
ID_83b6437c_sentiment_ dev_hausa
@user @user aje awanke hannu asaka takunkumi 🎭 😁
Tsaka-tsaki
ID_c06defcf_sentiment_ dev_hausa
@user @user ay kowacce irin dabara xasuyi sarki , indai xata pitar dasu a ruwaπŸ˜‚πŸ˜‚
Tsaka-tsaki
ID_a3b1020e_sentiment_ dev_hausa
@user tab fatiti wallah karki bari wani yamin kwace cinema baniπŸ€£πŸ€£πŸ˜‚
Tsaka-tsaki
ID_11ca0ee2_sentiment_ dev_hausa
kuma ka tambayi kifi hanyar keji
Tsaka-tsaki
ID_45caa7f6_sentiment_ dev_hausa
wallahi kannywood sunci kai
Korau
ID_a1894a4b_sentiment_ dev_hausa
maganar gaskiya mu dai yan arewa musamman sokoto baa yi mana adalci dalili kuwa shine yanzu sai mu share kwana biyar ko sati daya bamu samu wutar nepa ba kuma duk ran da muka samu wutar ba zata wuce to hrs ba haba jamaa wannan fa ba adalci bane️️
Korau
ID_a14e19c3_sentiment_ dev_hausa
@user allah de nagannsu kowa seya answer query wllhi xakuma allah bayanin kashe bayin allah da ake sheguu marar sa imanii🀀😭😭
Korau
ID_aee88ed2_sentiment_ dev_hausa
@user sai yanzu aka gane hakanπŸ€”
Tsaka-tsaki
ID_3f14a866_sentiment_ dev_hausa
@user @user yar kirki kuma fa ta fahim ta yanxu🀣
Kyakkyawa
ID_864b9d0d_sentiment_ dev_hausa
@user kudai kun iya gulmaπŸ˜‚πŸ˜‚
Korau
ID_4bb32d22_sentiment_ dev_hausa
wan nan haukane bawan allah yanaso ya taimaki qasata amman allah yadauki rayuwarsa amman gashi yau banzaye suna cemai yasaci kudi to wlh kuda allah ga babban barawo nan
Korau