ID
stringlengths 32
32
| text
stringlengths 12
309
| label
stringclasses 3
values |
---|---|---|
ID_6aba33a1_sentiment_ dev_hausa | @user @user allah ya tsayyaba yar uwa π π | Kyakkyawa |
ID_ce64d307_sentiment_ dev_hausa | @user intenet a masallachiπππ wani salo ne na karkatar da masu ibada zuwa wani abu daban amma a raayina bai da mahimmanchi | Tsaka-tsaki |
ID_2efc9515_sentiment_ dev_hausa | @user @user @user @user @user hhh amma rahama bai kamata kiyi dariya ba on dibaiπ
| Tsaka-tsaki |
ID_495cd199_sentiment_ dev_hausa | @user kije a fara duba na babanki tukunna. sai ki kawo su a duba na shugaba buhari. marar tarbiyya kawaiπ | Korau |
ID_bd9d751e_sentiment_ dev_hausa | @user gobnati na tsoron ya mutu a hannun ta ne kawai π | Korau |
ID_05b438c0_sentiment_ dev_hausa | @user @user banza irinki wawuya bokon ki na banza neππ | Korau |
ID_f225a9a4_sentiment_ dev_hausa | @user @user @user bamusan komai ba, kuma bama so mu saniπ | Tsaka-tsaki |
ID_8f6a5df6_sentiment_ dev_hausa | @user lallae wannan mai sa'a neh celebraty na aje aikinta tana tuninshi π | Kyakkyawa |
ID_863c4353_sentiment_ dev_hausa | @user gsky mlm aminu mu aka ayemawa dukaπ€π€ ba ummar bah sbd ummar nakowa baida damuwa nasow mahamud presdo yakama ammah ai next episode presdo bai hakuraba | Tsaka-tsaki |
ID_2dbcd309_sentiment_ dev_hausa | @user bbc bakuda kirki wai sarkin laulayiππ | Korau |
ID_26f85183_sentiment_ dev_hausa | @user allah yakawomu karshen cutar gaba dayaπ | Kyakkyawa |
ID_83341d96_sentiment_ dev_hausa | tazo mu jita | Tsaka-tsaki |
ID_6555df07_sentiment_ dev_hausa | @user @user shiyasa guyu ke auro turawa πππ nonsense π€£ | Korau |
ID_897c9938_sentiment_ dev_hausa | @user suyan arewa kajine kenan sai yanzu ake kashe mutane muna goyan bayan duk wanda ya pito dan ya tayar da hankali akasheshiπͺ | Korau |
ID_ec19dc0a_sentiment_ dev_hausa | @user yana yiwa fitsararru nasiha ππ | Kyakkyawa |
ID_b76d548c_sentiment_ dev_hausa | @user ba'a cewa """""""""""""""" ya mutu""""""""""""""""π kamarh dabba, sai dey ace"""""""""""""""" yarasu"""""""""""""""" allah ya mugane amen. | Kyakkyawa |
ID_a2386446_sentiment_ dev_hausa | @user π€£π€£maki gani ya kauda idonsa kinriga kinyi sama yn uba sae hakuri daga allah ne rahama sadau ikon allah kullum adduata allah hadamu da hajiyataπ€£ππ | Kyakkyawa |
ID_8d0cb41c_sentiment_ dev_hausa | @user yanxu kuwa sunkai miliyan 200 yasin πππ | Tsaka-tsaki |
ID_7524f8bb_sentiment_ dev_hausa | @user @user @user da kyau mademoiselle πππΊ | Kyakkyawa |
ID_a7529b3b_sentiment_ dev_hausa | @user @user @user allah ya kara lafiya da imani daddyπ΄... ina maka fatan alkhairi @user @user | Kyakkyawa |
ID_d990b1ad_sentiment_ dev_hausa | @user wlh da gwamnati xata bani d saqon talakawa yje ga han nun su ,π₯ amman nasan inaaaa baxata bani ba π, i'm sure wadanda xata ba duk cinye du neππππ baxasu bamu baπ | Tsaka-tsaki |
ID_29de10b6_sentiment_ dev_hausa | @user da alama kin saba da motsa jikiπππ | Tsaka-tsaki |
ID_bf3dd348_sentiment_ dev_hausa | @user dama ai su obasanjo ai sune masu zanga zangarπ,#munsankomai | Korau |
ID_3e4dbdd3_sentiment_ dev_hausa | @user gaskiya ban ji dadi bah π₯π₯π | Korau |
ID_1b8baa98_sentiment_ dev_hausa | @user @user @user hahaha falalu kukaishi inuwa ya huta covid 19 bakyauπ | Tsaka-tsaki |
ID_362e20eb_sentiment_ dev_hausa | @user baku da kirkiπ | Korau |
ID_56c08038_sentiment_ dev_hausa | allah ya mayar musu da wanda ya fishi alkhairi kuma ya kiyaye nagaba amin summa amin | Kyakkyawa |
ID_3b2c5c61_sentiment_ dev_hausa | @user can da yawassa ! neman arziki ya rufemaka ido don kare hakkin kasarka...π± | Korau |
ID_d6d011d3_sentiment_ dev_hausa | @user to ai babu wanda baisan wannan ba. mudai mun gaji da wannan saranar naku. afadi yaushe ne zaa dauka din simple π | Tsaka-tsaki |
ID_558de1b5_sentiment_ dev_hausa | @user wannan mutumin bayaji wlh π€£π€£π€£ | Korau |
ID_ac6cbc34_sentiment_ dev_hausa | @user hmmmm saboda anyiwa mahmood aure kada amaryashi taganshi da laila shiyasa kuka boye su koh?π
| Tsaka-tsaki |
ID_75f1ba93_sentiment_ dev_hausa | @user i have a question wai nawa rahama sadau kika kashe a film dan mati kike da munmu everyday mati azazzau π€«π€« | Tsaka-tsaki |
ID_3cd696c1_sentiment_ dev_hausa | @user muna adu'ar allah yaΖara dafama wa'yanda keson gaskiya!!! wa'yanda keson suyi wasa dahankalin mu dakuma rayuwar mu #yah allah ka """"""""""""""""taabad"""""""""""""""" dasuππ | Kyakkyawa |
ID_db2e3d05_sentiment_ dev_hausa | yanzu wai bacci zakiyi da girman ki | Tsaka-tsaki |
ID_a4ffe016_sentiment_ dev_hausa | @user wlh kina cikin damuwa tasanadinki wani dan gatara ya taba manzon allah wlh munkusa mukonaki kirin haka tasake faruwa ataba manzon allah ta dalilinki kuma kekuma wlh duniyar ne agabanki kawai kwanan yar uwarku yar fim ta rasu kuke kuka hardake amma harkin manta duniya knnπ | Korau |
ID_c028aa05_sentiment_ dev_hausa | @user sai a dawo min da kudi naπ | Tsaka-tsaki |
ID_86e9f922_sentiment_ dev_hausa | @user allah ka yafe mana laifukan mu π | Kyakkyawa |
ID_be23bbd0_sentiment_ dev_hausa | ya kamata gsk amma azo da ita a kaduna ko malam nasir elrufai zai mata hudubar barin dny | Tsaka-tsaki |
ID_575b5fa8_sentiment_ dev_hausa | @user @user ana sayarwa da maza???? π€£ | Tsaka-tsaki |
ID_37e392fe_sentiment_ dev_hausa | @user gamji mazan pama allah shi kyautata makwanci.π€² | Kyakkyawa |
ID_41dcf3c2_sentiment_ dev_hausa | kukuma bbc saboda kuna asshibabbi harda wani yin posting towakuke fadama kullum cikin daurin aure ake amma bakutaba posting ba sai wannan saboda kicihi mubabu ruwanmu badaurin aurensune damuwarmuba kudinga fadamasu halinda yan qasa sukeciki baabunda yadamemu da aurensu | Korau |
ID_dfb02831_sentiment_ dev_hausa | @user alhamdulillah masha allah yayi daidai allah ya taimaka gwamna zulum allah yakare mana kai π | Kyakkyawa |
ID_130b1e98_sentiment_ dev_hausa | @user nima insha allah daga sokoto zanyi wannan azumin da addu'oin, ranar attanin don neman taimakon ubangiji. π’π | Kyakkyawa |
ID_68602407_sentiment_ dev_hausa | @user maza sunfi nona wa mata soyayya domin kuwa shi namiji idan yana don mace kumi zai iya saya mata misali mota guda hajji π | Tsaka-tsaki |
ID_8a5354e4_sentiment_ dev_hausa | @user bbc kamarya ban ganebaaπ€π€ | Tsaka-tsaki |
ID_2e3a2e83_sentiment_ dev_hausa | @user karya ne. kadawo da kudin da kuka sace kai da yayan ka b4 π | Korau |
ID_23706ba5_sentiment_ dev_hausa | @user a gaskiya yau saku ya'isah yarda muke so allah yakara fahimta aminu saira amman dan allah ka isar'min da sakuna ga mamar guntu wato(mina) allah yakara mata'sanin labarinaππππ | Kyakkyawa |
ID_d40628ba_sentiment_ dev_hausa | @user tun ina goyon bayan asuu har yanzu na daina π let's follow each other manah β€οΈ | Tsaka-tsaki |
ID_1f488780_sentiment_ dev_hausa | @user yana kallo baki rufe gashi vah mala'iku suna tsine maki amma baice komae vah π€π€ | Korau |
ID_b8126b0b_sentiment_ dev_hausa | @user baba buhari ikon allah, yadda ka soma lafiya, haka za ka gama lafiya in sha allah, ko yanzu alhamdu lillah, mun gani a kasa. allah ya sa ka gama lafiya. π | Kyakkyawa |
ID_1a229d31_sentiment_ dev_hausa | @user @user really like you rahama π | Kyakkyawa |
ID_a4b6501e_sentiment_ dev_hausa | @user to ai dama dole yace 10 ne saboda ba dansa a ciki,allah dai yana sane da makaryata masu neman gindin zama πππ | Korau |
ID_6dbb0469_sentiment_ dev_hausa | @user mukuma munq son ayi mqnq masarautu ko kuma a mayarwa da gidan mai martaba ado bayero sarautar su dama mu su mukafi sani...πππ | Tsaka-tsaki |
ID_497989ce_sentiment_ dev_hausa | @user @user baka haduba sam zango π€π€π€π€ | Korau |
ID_c237aa0b_sentiment_ dev_hausa | @user wannan tambayar mu hausawa na ai nahi zaayi wa π | Tsaka-tsaki |
ID_59d2a7e5_sentiment_ dev_hausa | @user an gama haihuwa kenan sai reno da tarbiya kawai.π¨βπ» | Tsaka-tsaki |
ID_e79629e2_sentiment_ dev_hausa | oh god ke duniya saudiyya ma kenan | Tsaka-tsaki |
ID_596aa2c2_sentiment_ dev_hausa | @user gaskiya kinnuna jajircewarki irinki muke nema a nigeria π³π¬. | Kyakkyawa |
ID_e3e1dcc2_sentiment_ dev_hausa | @user maza na siya wa mata tsire ne da daddare domin kyarkyara... kuma kyarkyara ba'a yinta da ranaπ | Tsaka-tsaki |
ID_c402faa3_sentiment_ dev_hausa | @user to ku so kuke ta dinga yi yan kiran masifaπ€π€ | Korau |
ID_42d49e96_sentiment_ dev_hausa | basu duba mata ba gaskia amma | Tsaka-tsaki |
ID_dba25e4f_sentiment_ dev_hausa | @user best in hausa fulaniπ | Kyakkyawa |
ID_996bf519_sentiment_ dev_hausa | my bro wan die dan bakinciki | Korau |
ID_1d5799be_sentiment_ dev_hausa | @user π allah ya ba wa baba lafiya corona kuma | Kyakkyawa |
ID_ba44c77e_sentiment_ dev_hausa | @user innalillahi wa inna ilaihirrajiun!!! allah ubangiji ya gafarta masa yasa ya huta. sukuma ga duniyar nan muzuba mugani ko zasu dawwama a cikinta π | Kyakkyawa |
ID_6e54a50a_sentiment_ dev_hausa | @user maganat uwarka dan banza kawai π
| Korau |
ID_2c7bd2ee_sentiment_ dev_hausa | ana raina mana hanmata a kasan nan uban mai zata hango daga sama | Korau |
ID_c0b45fca_sentiment_ dev_hausa | @user unguwar wawaye zuwa yalwar kadana.. save you a clickπ | Korau |
ID_9ee7fe2e_sentiment_ dev_hausa | @user wayyo aunty rahama ina dan kwalinkiπ«π«π₯Ί | Tsaka-tsaki |
ID_34eed91d_sentiment_ dev_hausa | @user mamanmu maganin kukanmuπππππ | Kyakkyawa |
ID_f319d733_sentiment_ dev_hausa | idan kuma ka sauka fa | Tsaka-tsaki |
ID_d5b62ab3_sentiment_ dev_hausa | @user uwarki a zazzau ne ba mati baπ’π€¨ | Korau |
ID_2806cff9_sentiment_ dev_hausa | @user a nigeria kenan sai azabge ma ministan albashin shi na shekaru 4-5.π
| Tsaka-tsaki |
ID_03c6c1de_sentiment_ dev_hausa | @user haba malam yazaka mana haka mu gaskiya bamu yarda baπ€£ | Korau |
ID_5e7d0baf_sentiment_ dev_hausa | @user π suchanza mahangarsu sukoma yada asalin al'adun hausawa abubuwansu zeyi kyau | Kyakkyawa |
ID_ab2e360a_sentiment_ dev_hausa | @user allah yakawo kasuwa mai albarka,,,,..muma idan namu yazo insha allah we will orderππππ | Kyakkyawa |
ID_03ebb2ba_sentiment_ dev_hausa | @user @user @user amma fa akwaiπ€π€π€ | Tsaka-tsaki |
ID_38bbe28c_sentiment_ dev_hausa | @user πππ bai kamata a jefa mu cikin firgici da zulumi ba a gaskiya. | Korau |
ID_42a0c83d_sentiment_ dev_hausa | @user wan nan ne hotuna da aka harbeshi. allah ubaangiji yasa acigaba da jikkata masu son kawo mana tashin hankali aksar mu nigeria π³π¬ π³π¬ π³π¬ π³π¬ ya'allah bless our dear county with good leaders. https://t.co/gejhnpzy4p | Kyakkyawa |
ID_c48e252e_sentiment_ dev_hausa | @user iskanci ne kawai da iyayiππ | Korau |
ID_b5a904eb_sentiment_ dev_hausa | alheri suke son cewa | Kyakkyawa |
ID_87300f4d_sentiment_ dev_hausa | @user allah ya Ζara taimakon sojojin najeriya a kan yaΖi da ta'addanci πππ | Kyakkyawa |
ID_4f4760d9_sentiment_ dev_hausa | @user sarki ali nuhu allah ya kara lfy da rabo mai anfaniπ | Kyakkyawa |
ID_1036a8b2_sentiment_ dev_hausa | @user hakan baxai hana aci gaba da cin ubansu ba!!! π | Korau |
ID_7549af8d_sentiment_ dev_hausa | @user wan'nan hadin yayi fah zanga idan hajiya πππ | Kyakkyawa |
ID_71840d78_sentiment_ dev_hausa | @user duk masu tura kudin nan yan asara nw wlh. inda zaka duba matansu da yan matansu ma basu samu hakan ba. yanzu maza da mace tayi demand zakaji sunce wai ta cika roko, amma ga gardin kato yayi musu rokon kuma sun bashi don asaraππ | Korau |
ID_aa36793e_sentiment_ dev_hausa | @user na duΖe tsohon ciniki, kowa yazo duniya ke yatarar π | Kyakkyawa |
ID_d65abf52_sentiment_ dev_hausa | @user allah sa har zuciyanki bawai propaganda bane π @user | Kyakkyawa |
ID_7ef055d7_sentiment_ dev_hausa | @user the audacity """"bayan sallah"""" sai kace bikin kanin ubanku π | Korau |
ID_eb6b8ab1_sentiment_ dev_hausa | @user kawai abewa sunusi lamido sunusi, shima yasamu yadan sarara. in kuma ba haka ba to abewa mc tagwayeπ€·ββοΈ | Kyakkyawa |
ID_c640859d_sentiment_ dev_hausa | @user @user @user @user @user @user @user @user @user πππ hmmmm, da magana kenan oga | Tsaka-tsaki |
ID_60fd5f8e_sentiment_ dev_hausa | @user gara mai rowa, sai kasa rai akan abun hannushi zaka dama π | Tsaka-tsaki |
ID_68ae22f9_sentiment_ dev_hausa | @user ya allah ka tausaya manahππ | Kyakkyawa |
ID_1fb429ab_sentiment_ dev_hausa | @user indai abu rabonkane komai stanani sai ka samu. misali,dayike talakawan nigeria nada rabon wahala sai ya kawo musu buhari kowa naji ajikinsa ππππππ | Tsaka-tsaki |
ID_b91ba21e_sentiment_ dev_hausa | @user bazamu komaba har sai idan an tabbatar mana da corona ta tafi π£π£ | Tsaka-tsaki |
ID_7a25a945_sentiment_ dev_hausa | kaji mazaje amma fa wasu jirgi suke hawa suje suyi nasu su dawo | Tsaka-tsaki |
ID_69e8a9fd_sentiment_ dev_hausa | @user @user @user @user bro @user akace duk maganan office kabarshi ππ€£ | Tsaka-tsaki |
ID_a25bc2f6_sentiment_ dev_hausa | @user gaskiya wannan bawan allah ya zagu da kyau π¬π¬π¬π¬ | Korau |
ID_f6a88b28_sentiment_ dev_hausa | @user @user ai kawai na haqura, kudai daya daya kaida fahad...sbd ni duk 2 nakeso. πππ | Tsaka-tsaki |
ID_a184bf26_sentiment_ dev_hausa | ana tsula tsiya a duniyar nan | Korau |
End of preview. Expand
in Dataset Viewer.
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 89