text
stringlengths 0
727
|
---|
shin an saukar da alƙur'ãni ne a kansa a tsakãninmu (mũ kuma ba mu gani ba) |
m̃ |
ã'a sã'a ita cẽ lõkacin wa'adinsu kuma sã'ar tã fi tsananin masĩfa kuma ta fiɗãci |
kuma a lõkacin da wata al'umma daga gare su ta ce don me kuke yin wa'azi ga mutãne waɗanda allah yake mai halaka su kõ kuwa mai yi musu azãba azãba mai tsanani suka ce dõmin nẽman hanzari zuwa ga ubangijinku kuma tsammãninsu sunã yin taƙawa |
waɗannan sunã da abinci sananne |
saukar da littafi daga allah mabuwãyi mai hikima yake |
ka ce wanda ya kasance maƙiyi ga jibirilu to lalle ne shi ya saukar da shi a kan zũciyarka da izinin allah yana mai gaskatãwa ga abin da yake gaba gare shi kuma da shiriya da bishãra ga mũminai |
to lalle ne ubangijinka haƙĩƙa mai tausayi ne mai jin ƙai |
ku ci daga abũbuwa mãsu dãɗi kuma ku aikata aikin ƙwarai |
gõdiya ta tabbata ga allah ã'a mafi yawansu ba su sani ba |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun jujjũya a cikin wannan alƙur'ãni daga kõwane irin misãli ga mutãne (dõmin su gãne su bi sharĩ'a) kuma mutum yã kasance mafi yawan abu ga jidãli |
kuma haka ake fitar da ku |
bai kasance ya kãma ɗan'uwansa a cikin addinin (dõkõkin) sarki ba fãce idan allah ya so |
kuma idan aka ce musu ku yi ĩmãni da abin da allah ya saukar sai su ce muna ĩmãni da abin da aka saukar a gare mu kuma suna kãfircẽwa da abin da ke bãyansa alhãli kuwa shi ne gaskiyar (da suka sani) mai gaskatawa ga abin da yake tãre da su (na attaura) ka ce to don me kuke kashe annabãwan allah gabãnin wannan idan kun kasance mãsu bãyar da gaskiya |
da yinin da aka yi alkawarin zuwansa |
shin yanã yi muku wa'adin (cẽwa) lalle kũ idan kun mutu kuma kuka kasance turɓãya da ɓasũsuwa lalle ne kũ waɗanda ake fitarwa ne |
kuma idan kun kyautata kuma kuka yi taƙawa to lalle ne allah yã kasance ga abin da kuke aikatãwa masani |
kuma allah ne ya sanyã muku inuwa daga abin da ya halitta kuma ya sanyã muku ɗãkuna daga duwãtsu kuma ya sanyã muku waɗansu riguna sunã tsare muku zãfi da waɗansu rĩguna sunã tsare muku makãminku |
kuma allah ne wadãtacce alhãli kuwa kũ fãƙĩrai ne |
daga sharrin mai sanya wasuwãsi mai ɓoyewa |
kuma bãbu wani abinci sai daga (itãcen) gislĩn |
waɗanda ba a halitta kwatankwacinsu ba a cikin garũruwa (na dũniya) |
zuwa ga fir'auna da majalisarsa sai suka kangara alhãli sun kasance mutãne ne marinjãya |
a lõkacin da kake cẽwa ga mũminai shin bai ishe ku ba ubangijinku ya taimake ku da dubu uku daga malã'iku saukakku |
kuma mũ ba mu zama waɗanda ake yi wa azãba ba |
shin kuma ba su yi tafiya ba a cikin ƙasã dõmin su gani yadda aƙibar waɗanda ke a gabãninsu ta kasance |
ashe ba ka dũba ba zuwa ga ubangijinka yadda ya miƙe inuwa |
lalle ne jĩ da gani da zũciya dukan waɗancan (mutum) yã kasance daga gare shi wanda ake tambaya |
sai ya yi nufin fitar da su daga ƙasar sai muka nutsar da shi shi da wanda yake tãre da shi gabã ɗaya |
yanã fitar da mai rai daga matacce kuma yanã fitar da matacce daga mai rai kuma yanã rãyar da ƙasa a bãyan mutuwarta kuma haka ake fitar da ku |
to kã zo da wata ãyã idan kã kasance daga mãsu gaskiya |
kuma bã mu kallafa wa rai fãce abin iyawarsa kuma a wurinmu akwai wani littãfi wanda yake magana da gakiya kuma sũ bã a zãluntar su |
daga wane abu (allah) ya halitta shi |
sa'an nan kuma muka darkãke wasu |
to ka yi tasbihi game da gõde wa ubangijinka kuma ka nẽme shi gafara lalle shi (ubangijinka) ya kasance mai karɓar tũba ne |
kuma muka ɗaure a kan zukãtansu a lõkacin da suka tsayu sa'an nan suka ce ubangijinmu shĩ ne ubangijin sammai daƙasa bã zã mu kirãyi waninsa abin bautawa ba |
sabõda haka ku gudu zuwa ga allah lalle nĩ mai gargaɗi kawai ne a gare ku mai bayyanannen gargaɗi |
_alama |
kuma yãya suke gabãtar da kai ga hukunci alhãli a wurinsu akwai attaura a cikinta akwai hukuncin allah sa'an nan kuma sunã karkacewa a bãyan wannan waɗannan bã muminai ba ne |
kuma suka ce kõ me ka zõ mana da shi daga ãyã dõmin ka sihirce mu da ita to baza mu zama sabõda kai mãsu ĩmãni ba |
kuma muka sanya wata tõshiya a gaba gare su da wata tõshiya a bãyansu sabõda haka muka rufe su sai suka zama bã su gani |
an ƙawata rãyuwar dũniya ga waɗanda suka kãfirta kuma suna izgili daga waɗanda suka yi ĩmãni alhãli waɗanda suka yi taƙawa suna bisa gare su a rãnar ¡iyãma |
suka ce sun ɓace mana ã'a ba mu kasance munã kiran kõme ba a gabanikamar wancan ne allah yake ɓatar da kãfirai |
wannenku zai zo mini da gadonta a gabãnin su zo sunã mãsu sallamãwa |
kuma waɗanda aka bai wa ilmi suka ce kaitonku sakamakon allah ne mafi alhẽri a wanda ya yi tunãni kuma ya aikata aikin ƙwarai kuma bãbu wanda ake haɗãwa da ita fãce mai ha ƙuri |
dukkansu munã taimakon waɗannan da waɗancan daga kyautar ubangijinka kuma kyautar ubangijinka ba ta kasance hananna ba |
allah ya gina ta |
sunã da bushãra a cikin rãyuwar dũniya da ta lãhira bãbu musanyãwa ga kalmõmin allah |
sabõda haka suka zamanto kamar duwatsu ko mafi tsananin ƙeƙashewa kuma lalle ne daga duwãtsu haƙĩka akwai abin da maremari suke ɓuɓɓuga daga gare shi kuma lalle ne daga gare su haƙĩƙa akwai abin da yake tsatstsagewa har ruwa ya fita daga gare shi kuma lalle ne haƙĩƙa daga gare su haƙĩƙa akwai da yake fãɗõwa dõmin tsõron allah kuma allah bai zama gãfili ba daga barin abin da kuke aikatãwa |
lalle ne allah ne mai tsãgewar ƙwãyar hatsi da kwalfar gurtsu |
kuma suka ce mẽ ya sãme mu bã mu ganin waɗansu mazãje mun kasance munã ƙidãya su daga asharãrai |
danna ka kalli alkawarin ka da hidimomin ka |
waɗannan sũ ne kãfirai fãjirai (ga ayyukansu) |
kuma waɗanda suke cẽwa ya ubangijinmu ka karkatar da azãbar jahannama daga gare mu |
kuma wanda ya bi allah da taƙawa (allah) zai sanya masa wani sauƙi daga al'amarinsa |
a rãnar da dũkiya bã ta amfãni kuma ɗiya bã su yi |
lalle ne ga wancan akwai tunãtarwa ga mãsu hankali (ga iyãwar gudãnar da ruwa a cikin gidãjen aljanna) |
sa'an nan a lõkacin da ya fãɗi ya ce lalle ne idan ubangijina bai shiryar da ni ba haƙĩƙa inã kasancẽwa daga mutãne ɓatattu |
kuma waɗanda suke kwãna sunã mãsu sujada da tsayi a wurin ubangijinsu |
ya ce yã ubangijina |
kuma suka ce yã ubangijinmu |
lalle ne shi ya kasance alfãsha da abin ƙyãma kuma ya mũnana ya zama hanya |
sa'an nan da jirãge mãsu gudãna (a kan ruwa) da sauƙi |
abin da suke hukuntãwa yã mũnanã |
dã yã kasance wata siffar dũniya ce makusanciya da tafiya matsakaiciya dã sun bĩ ka kuma amma fagen yã yi musu nĩsa kuma zã su yi ta yin rantsuwa da allah dã mun sãmi dãma dã mun tafi tare da ku |
lalle a cikin wancan haƙĩka akwai ãya amma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba |
rãnar da zã a jã su a cikin wuta a kan fuskõkinsu ku ɗanɗani shãfar wutar saƙar |
dã yã kasance wata siffar dũniya ce makusanciya da tafiya matsakaiciya dã sun bĩ ka kuma amma fagen yã yi musu nĩsa |
kada ku kasance kamar waɗanda suka kãfirta kuma suka ce wa'yan'uwansu idan sun yi tafiya a cikin ƙasa kõ kuwa suka kasance a wurin yãƙi dã sun kasance a wurinmu dã ba su mutun ba kuma dã ba a kashe su ba (wannan kuwa) dõmin allah ya sanya waccan magana ta zama nadãma a cikin zukãtansu |
sai mai saurarõnsu ya zo da wani dalĩli bayyananne |
kuma wanda ya nufi lãhira kuma ya yi aiki sabõda ita irin aikinta alhãli kuwa yanã mũmĩni to waɗannan aikinsu ya kasance gõdadde |
kuma lalle ne haƙĩƙa mun sanya waɗansu masaukai a cikin sama kuma muka ƙawãta ta ga masu kallo |
kuma lalle ne cẽwa allah yanã tãre da mũminai |
ashe ba mu sanya ƙasa shimfiɗa ba |
kuma kunã sanya arzikinku (game da shi) lalle kũ ku ƙaryata (shi) |
sa'an nan muka karɓe ta (inuwa) zuwa gare mu karɓa mai sauƙi |
waɗannan su ne waɗanda suka sayi ɓata da shiriya kuma azãba da gãfara |
kuma idan wani al'amari daga aminci ko tsõro ya je musu sai su wãtsa shi dã sun mayar da shi zuwa ga manzo da ma'abũta al'amari daga gare su lalle ne waɗanda suke yin bincikensa daga gare su zã su san shi |
yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi |
lalle ne waɗanda ke son alfãsha ta wãtsu ga waɗanda suka yi ĩmãni sunã da azãba mai raɗaɗi a cikin dũniya da lãhira |
da duwãtsu turaku (ga riƙe ƙasa) |
kuma lalle mun aiki waɗansu manzanni a gabãninka zuwa ga mutãnensu sai suka je musu da hujjõji bayyanannu sa'an nan muka azabtar da waɗanda suka yi laifi kuma ya kasance tabbatacce taimakon mũminai wajibi ne a kan mu |
@ title menu |
jerin shaidar fanel |
to amma waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai to sũ anã faranta musu rãyuka a cikin wani lambu |
kun kasance mafi alhẽrin al'umma wadda aka fitar ga mutãne kuna umurni da alhẽri kuma kunã hani daga abin da ake ƙi kuma kunã ĩmãni da allah kuma dã mutãnen littãfi sun yi ĩmãni lalle ne dã (haka) yã kasance mafi alhẽri a gare su |
kuma ya yalwata muku game da dũkiya da ɗiya ya sanya muku (albarka) ga gõnaki kuma ya sanya muku koguna |
lalle nĩ nã ji tsõron ka ce ka rarraba a tsakãnin banĩ isrã'ĩla kuma ba ka tsare maganata ba |
sai muka yi masa bushãra da wani yãro mai haƙuri |
idan (alƙur'ãni) ya kasance daga allah ne sa'an nan kun kãfirta a game da shi wãne ne mafi ɓata daga wanda yake yanã a cikin sãɓani manisanci (daga gaskiya) |
kuma suka ce shin idan mun kasance ƙasũsuwa da niƙaƙƙun gaɓãɓuwa ashe lalle ne mũ haƙĩƙa waɗanda ake tãyarwa ne a wata halitta sãbuwa |
da yini a lõkacin da yake kuranyẽwa |
da hujjõji bayyanannu da littattafai kuma mun saukar da ambato zuwa gare ka dõmin ka bayyana wa mutãne abin da aka sassaukar zuwa gare su kuma don ɗammãninsu su yi tunãni |
ka karkatar da azãbar jahannama daga gare mu |
idan ya so zai tafi da ku kuma ya zo da wata halitta sãbuwa |
waccan ce ãƙibar waɗanda suka yi taƙawa kuma ãƙibar kãfirai ita ce wuta |
lalle ne shi azzãlumai bã zã su ci nasarã ba |
ashe allah bai zama mabuwãyi ba mai azãbar rãmuwa |
tsarki ya tabbata a gare shi shĩ ne allah makaɗaici mai tĩlastãwa |
kuma bã ni tambayar ku wata ijãra ijãrãta ba ta zama ba fãce daga ubangijin halittu |
Subsets and Splits